18-02-2026, 04:36 AM
Kuma ina godiya sosai da yadda akaimin gyara hakan ya tabbatarmin kunada adalci baku hukuntaniba saida kuka sanar dani dokoki domin na kiyaye gaba,ina godiya sosai kuma zanyi amfani da iya kacin turancinda na iya domin fassarashi daga hausata zuwa turanci domin bayyanarda bincikena ngd ina godiya da karramani da kai

